Intentional Craftsmanship
Gina Ƙwarewa Da Cikakkiyar Niyya
Bari in yi maka magana ta gaskiya.
Duniya ba zata jira ka sai ka shirya ba.
Abubuwa suna tafiya, da sauyawa kuma suna hakan ne cikin sauri.
A yanzu haka akwai abu guda da ke sauya komai a hankali:
Ba fa nan gaba ba. Ba kuma sai wata rana ba. Yanzu.
Ainihin Sauyin da ke Faruwa kenan.
A karon farko, inda ka fito ko nace asalinka ya fara rasa muhimmancin da yake da shi a da.
Ba sai kana da kayan aiki masu tsada ba.
Ba sai kana da babban ofishi ba.
Ba kuma sai kana da wata alaƙa ta musamman ba kafin ka fara.
Abin da ya fi muhimmanci yanzu abu biyu ne:
Samun ƙwarewa da kuma yadda ka ƙudiri niyyar gina harkarka.
Fasahar AI ta sauya wasan gaba ɗaya.
Ta rage tazara tsakanin:
Mai farawa da kuma ƙwararre
Na gida da kuma na duniya
Wanda ba a sani ba da kuma mai daraja
A yau, matashi a Kano na iya:
Rubutu kamar ƙwararren marubucin copywriter (talla) na duniya
Gini ko muce ƙirƙira kamar mai wani gwani a zubin ƙirƙira
Tsara abubuwa kamar ƙwararre da ya samu gogewa ta musamman
Sai dai kuma idan za mu faɗi gaskiya, akwai wani abin lura a ciki.
Sanin na’urorin AI ba fa hakan ke tabbatar da ƙwarewar ba!
Mutane da dama suna kuskure a nan. Suna tunanin koyon kayan aiki kaɗai ya isa. Amma ba haka ba ne.
Ƙirƙirarriyar Basira ba ta zo domin maye gurbin ƙwarewa ba.
Sai dai tana fito da wanda yake da wata kwarewa a zahiri.
Idan ba ka yin tunanin da ya dace, AI ba za ta taimake ka ba.
Idan ba ka yin wani yunƙuri, ba za ta ɗaga ka ba.
Idan ba ka tsaya kai da fata ba, abin da AI za ta maka kawai shi ne ka zama mai saurin aiki.
Ga Abin Da Haƙiƙanin Wannan Ke Nufi…Inda gina ƙwarewa a bisa niyya ke shigowa.
Abin nufi ka daina tafiya babu tsari.
Ka zaɓi hanya guda.
Ka mai da hankali.
Ka sa ƙoƙari.
Ba kawai ka ce “ina koyon ilimin fasaha” ba.
A’a, ka gina wani abu da abin da ka koya.
Ba kallon bidiyo kawai ba.
Ka yi amfani da abin da ka koya.
Ba tara kwasa-kwasai kawai ba.
Ka gina ƙwarewar da za ta kai ka ga ƙwarewa ta gaske.
A nan ne ake samun bambanci tsakanin:
Wanda ya san AI da wanda yake samun kuɗi saboda AI.
Mu Kalli Halin da Muke Ciki A Zahiri Yanzun…
Arewacin Nijeriya ba ta rasa masu basira ba.
Wannan ba shi ne matsalar ba.
Ainihin ƙalubalenmu sun kasance kamar haka:
Rashin tsari
Rashin dama
Rashin alƙibla
Amma a yau, wannan uzurin yana ƙara raunana.
Domin a yanzu:
Kayan aiki sun yawaita
Ilimi yana da sauƙin samu
Dama a buɗe take
Saboda haka tambayar ba ita ce: “Zan iya samun nasara kuwa?” ba
Tambayar da zaka yi yanzun ita ce: “Shin na shirya ɗaukar wannan da muhimmanci?”
Ga Ainihin Abinda nake nufi nan
Ba sai ka zama cikakke ba (wanda ya tara tarin ilimi ba).
Amma dole ne ka kasance mai niyya.
Domin a wannan sabuwar duniya:
Wasu za su ɓuya a bayan AI
Wasu za su yi amfani da ita su gina kansu.
Amma ka ga waɗanda suka zaɓi su ƙware a abin da suke yi?
Waɗannan su ne za su yi fice.
Ga Inda Muka Shigo Batun Gina kai da AI
Wannan shi ne ainihin abin da muke yi a TathSchool.
Ba wani kwas na AI kawai muke yi ba.
Muna da GenAI Mastery Bundle Pro, wanda zai nuna maka a aikace yadda ake amfani da waɗannan kayan aiki.
Yadda za ka:
Samu kuɗi
Gina ƙwarewa ta ainihi
Bunƙasa sana’a
Kasancewa mai amfani kuma mai amfanar wa a ko’ina
Duk ɗaya ne idan kai: Mai farawa ne a yau, ko ka riga ka ma fara koyo, ko kana da ƙwarewa amma ka ɗan ruɗe, ko kuma yanzu kake farawa daga matakin farko.
An tsara wannan kwas ne domin ya ba ka haske da alƙibla.
Wannan ba ka’ida ba ce kawai.
Abu ne wanda ake yi a aikace
Kuma malamai ke jagoranta - Kuma an gina a kan ainihin tsarin aiki
Sannan ana koyar da shi da Turanci da Hausa
Saboda haka ba iya fahimta kaɗai za ka yi ba…
Za ka koyi yin amfani da shi ne a zahiri.
Idan ka shirya samun ci gaba a AI da gaske:
👉 Yi rajista domin shiga GenAI Mastery Bundle Pro
ko
👉 Zaɓi ɓangaren da ya dace da kai ka fara
Dama ta riga ta zo.
Tambayar da ta rage ita ce:
Shin za ka ɗauke ta da muhimmanci?
Read The English Here
Let me be honest with you.
The world is not waiting for you to be ready.
Things are moving and they’re moving fast.
And right now, one thing is quietly changing everything:
Artificial Intelligence. Not later. Not someday. Now.
The Real Shift
For the first time, where you come from is starting to matter less.
You don’t need expensive equipment.
You don’t need a big office.
You don’t even need connections to get started.
What matters now is simple:
Skill and how intentional you are about building it.
AI has changed the game. It has reduced the gap between:
Beginner and expert
Local and global
Unknown and valuable
A young person in Kano today can:
Write like a global copywriter
Build like a developer
Design like a professional
But let’s not lie to ourselves there’s a catch.
AI Is Not the Skill
A lot of people are getting this wrong.
They think learning tools is enough. It’s not.
AI is not here to replace skill.
It is exposing who actually has it.
If you don’t think clearly, AI won’t help you.
If you don’t practice, AI won’t elevate you.
If you don’t commit, AI will just make you average faster.
What This Really Means
This is where intentional craftsmanship comes in.
It means you stop moving randomly.
You pick a path.
You focus.
You put in the work.
You don’t just say you’re “learning tech.”
You actually build something with it.
You don’t just watch videos.
You apply what you learn.
You don’t collect courses.
You develop mastery.
That’s the difference between:
Someone who knows about AI
And someone who is earning because of it
Let’s Be Real About Our Situation
Northern Nigeria is not lacking talent.
That has never been the issue.
The real challenges have been:
Lack of structure
Lack of access
Lack of direction
But today, that excuse is getting weaker.
Because now:
The tools are available
The knowledge is accessible
The opportunity is open
So the question is no longer:
“Can I succeed?”
The real question is:
“Am I ready to take this seriously?”
The Bottom Line
You don’t need to be perfect.
But you need to be intentional.
Because in this new world:
Some people will hide behind AI
Some will use it to build
And the ones who choose to master their craft?
They will stand out.
Where We Come In
This is exactly what we’re building at TathSchool.
Not just another AI course.
But a GenAI Mastery Bundle Pro that shows you practically what to do with these tools.
How to:
Make money
Build real, usable skills
Grow into a career
Become valuable anywhere
Whether you’re:
Just starting
Already learning
Skilled but confused
Or starting from zero
This is designed to give you clarity and direction.
This is not theory.
It is:
Practical
Mentor-led
Built on real workflows
And taught in both English and Hausa
So you don’t just understand…
You can actually use it.
If you’re serious about growth:
👉 Register for the GenAI Mastery Bundle Pro
or
👉 Choose a track that fits you and get started
The opportunity is already here.
The only question left is:
Will you take it seriously?

